Wednesday, September 9
Shadow

Yanda naga ana cika kasuwa ana siyayya da Kirsimetinnan alamar Gwamnatina na aiki kenan>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yanda ya ga ana ta shiga kasuwar Onitsha dake kudancin Najeriya ana siyayya alamar Gwamnatinsa na aiki kenan.

Ya bayyana hakanne ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya Ta Amince A Buɗe Jami'ar Mata Zalla Ta Farko A Nijeriya Mai Suna 'Tazkiyah University', Kaduna Wadda Farfesa Sheikh Maqary Ya Assasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *