
Rahotanni sun bayyana cewa, Tawagar ‘yan kwallon Najeriya ne kadai basu je gasar cin kofin AFCON dake wakana yanzu haka ba a kasar Morocco da tawagar masu goyon bayansu ba a hukumance.
Rahotanni sun ce hukumomin kwallon kafar Najeriya sun ki zuwa da tawagar masu goyon bayan da aka saba zuwa dasu ne saboda wai babu kudi.