
Rahotanni daga jihar Kwara na cewa, harin jirgi marar matuki a daren jiya ya lalata gidan wani farar Hula da ba ruwansa.
Hakan na zuwane a yayin da dasafiyar yau Shugaban Amurka ya tabbatar da cewa Amurkar ta kawo Hari Najeriya.
Saidai Amurka tace a Arewa maso yamma ta kawo Hari amma jihar Kwara ba a Arewa maso yamma take ba.