Wednesday, October 7
Shadow

Ka Mana Shiru, A gurin mu kuka koyi adinin Musulunci>>Wannan Balaraben ya gayawa dan Najeriya da yace bai kamata kasar UAE a taya Kiristoci murnar Kirsimeti ba

Wani dan Najeriya ya ce bai kamata kasar UAE ta taya Kiristoci murnar Kirsimeti ba.

Saidai wani Balarabe daga kasar ya mayar masa da martanin cewa, Ya rufe baki dan a wurinsu aka koyi addinin.

Karanta Wannan  Neman Shawara: Ni matar Aure ce, An samu matsala, Tsautsai yasa abokin aiki na a ofis ya dirkamin ciki, mijina kuma ya zata cikinsa ne amma abin ya dameni, me ya kamata na yi?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *