
Wannan wani Bahaushene da ya bayyana yana kira ga Hausawa da su tashi su kwace mulki da Sarauta daga hannun Fulani.
Ya bayyana cewa, Fulani sun yiwa Hausawa kaka Gida da fin karfi inda suka musu kwacen sarauta da mulki.
Yayi Kiran Hausawa su tashi su kwaci ‘yancinsu daga hannun Fulani.