
Wani jirgin sama da ya rika shawagi kasa-kasa a jihar Bauchi ya dagawa mutane Hankali.
An wani Bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta an ga jirgin mutane na daukarsa Bidiyon da wayarsu.
An ji suna cewa basu san me yake nufi dasu ba.
Saidai Wasu bayanan sirri sun ce, Jirgin na sojojin Najeriya ne kuma yana aikin tattara bayanan sirri ne.