Saturday, January 3
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Cristiano Ronaldo ya ce Insha Allah zai cimma burinsa

Cristiano Ronaldo ya lashe gasar gwarzon dan kwallo na gabas ta tsakiya sau 3 a jere.

A wajan taron bada kyautar da aka bashi, a cikin jawabinsa, yace insha Allahu zai cimma burinsa.

Fadar wannan kalma tasa mutane da yawa, musamman Musulmai jin dadin hakan da fatan cewa Allah yasa wataran ya karbi kalmar Shahada.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Yanda sabon shugaban APC ya shiga Ofis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *