
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, ba zai yadda yawa kowa takarar mataimakin shugaban kasa ba a 2027.
Yace dalili kuwa yana da wayau sosai kuma ba zai yadda duk wayonnan da Allah ya bashi ba ya kare da mataimakin shugaban kasa.
Yace yasan yanda zai gyara Najeriya dan haka takarar shugaban kasa zai nema.
Peter Obi ya kara da cewa har Tinubu yafi wayau.