Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani hamshakin dan kasuwar Arewa ya dauki hankula bayan lika Naira Miliyan 6 a waja Biki

Wannan wani hamshakin dan kasuwar Arewa ne daya dauki hankula biyo bayan lika Naira Miliyan 6 a cikin abinda hai wuce sakan 30 ba a wajan wani Biki.

Bidiyon nasa ya dauki hankula inda ake ta muhawara akai.

https://twitter.com/honest30bgfan_/status/2005388158314369068?t=I83aXy6ixi_f3HSevVbUGA&s=19
Karanta Wannan  Abin da ya sa na ajiye aiki a fadar shugaban ƙasa - Bayani dalla-dalla daga bakin Dr Baba-Ahmed

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *