
rahotanni sun bayyana cewa, wutar lantarkin Najeriya ta lalace a yau, Litinin.
Wutar ta lalacene da misalin karfe 3 na rana wanda hakan ya jefa Miliyoyin ‘yan Najeriya a cikin Duhu.
Rahotanni jaridar Punchng yace duka tashoshin wutar lantarkin 22 da ake dasu a Najeriya basu da wutar lantarki.