Wednesday, February 11
Shadow

Ganin Shugaba Tinubu sanye sa Agogon Naira Miliyan 387 ya jawo cece-kuce

An ga shugaba Tinubu da Agogo wadda akawa farashin Dala $270,000 kwatankwacin Naira Miliyan 387 kenan.

An ga shugaba Tinubu da wannan agogon ne a wajan taron Eyo Festival da aka yi a Legas.

https://twitter.com/instablog9ja/status/2005648258459451883?t=nOPXcThSTqMJoEF2dNQmaQ&s=19
Karanta Wannan  Peter Obi ya buƙaci magoya bayansa da su zabi ADC a zaɓukan cike-gurbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *