Friday, January 2
Shadow

Wannan cibiyar Koyar da kimiyya da Fasahar da kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya gina akan Sama da Naira Miliyan 300 a mazabarsa ta jawo cece-kuce

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya gina cibiyar kimiyya da fasaha a Etim Ekpo dake jihar Akwa-Ibom akan kudi sama da Naira Miliyan 300.

Saidai da yawa na ganin cewa, kudin sun yi yawa, bai kamata ace karamin gini kamar wannan ya cinye wadannan kudade ba.

Da yawa dai sun ce basu yadda an kashe wannan makudan kudade wajan gina wannan cibiyar ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *