
Rahotanni sun ce an tara dala $180,000 dan gina masallaci a matsayin sadaqatul Jariya ga abokin Anthony Joshua me suna Kevin “Latif” Ayodele da ya rasu a hadarin motar da ya rutsa dashi.
Abokan Anthony Joshua biyu ne suka rigamu gidan gaskiya bayan hadarin da ya rutsa dashi a hanyar Legas zuwa Ibadan.
Anthony Joshua ya ji raunuka amma ba masu tsanani ba.