Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Matasa a jihar Akwa-Ibom sun fito dan yiwa shugaba Tinubu yakin neman zabe

Rahotanni daga jihar Akwa-Ibom na cewa dubban matasa ne suka fito dan tattaki inda suka nuna goyon baya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Sun kuma nuna goyon baya ga Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/2006018061011153348?t=XYE8kmbaiso_tai-Zlpb9Q&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Riykichi na kara kazancewa tsakanin tsohuwar Budurwar Gfresh, Baby Nice da Matarsa inda Baby Nice tace itama sai ta auri Gfresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *