Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Matasa a jihar Akwa-Ibom sun fito dan yiwa shugaba Tinubu yakin neman zabe

Rahotanni daga jihar Akwa-Ibom na cewa dubban matasa ne suka fito dan tattaki inda suka nuna goyon baya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Sun kuma nuna goyon baya ga Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/2006018061011153348?t=XYE8kmbaiso_tai-Zlpb9Q&s=19
Karanta Wannan  Da Duminsa: Na bar Siyasa, na daina Tallata Gwamnatin Tinubu, ko nawa za'a bani na hakura, Mutunci na yafi min komai>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *