Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa: Abba Kabir Yusuf ya gana da shuwagabannin jam’iyyar APC na Kano

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da shuwagabannin jam’iyyar APC na jihar ta Kano.

An ganshi da su Alhassan Ado Doguwa da shugaban jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An kama barawon Akwatin zabe a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *