Saturday, September 12
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati ta Yau Juma’a 21 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,349.06 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal farashin ya kamane akan 1,405 Akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ta dauki hankula saboda rawar Bhadala sanye da Hijabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *