
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben shakerar 2023 a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya koma jam’iyyar ADC.
Peter Obi ya koma ADC ne a wani taron jam’iyyar da aka gudanar a jihar Enugu.
Yace ba zasu bayar da damar yin magudin zabe a shekarar 2027 ba.
Peter Obi kuma ya koma jam’iyyar ta APC ne tare da wasu jiga-jigai na kusa dashi da suka hada da masu rike da mukaman siyasa.
u