
An tafi da gawar Abokan dan damben Najeriya, Anthony Joshua zuwa kasashensu.
Abokan Anthony Joshua su biyu ne suka rasa rayukansu a Hadarin motar da ya rutsa das a kan hanyar Legas zuwa Ibadan.
Shi kuma Anthony Joshua ya ji raunuka aka kwantar dashi a Asibiti amma ya ji sauki an sallameshi.