
Matashiyarnan da ta ce sun hadu da wani a Shoprite Kano ya mata wayau da sunan yana sonta ya tafi mata da waya, Rahotanni sun ce an samu wani ya sai mata waya.
A baya dai, Hutudole ya kawo muku yanda aka ga matashiyar na ta rusa kuka inda tace an tafi mata da waya.
Da aka tambayi kudin wayar an ce Naira 95k ne.
Saidai a yanzu an samu wani ya sai mata sabuwar waya.