Saturday, May 9
Shadow

Kalli Bidiyon abinda wani Bayerabe ke yi a dakin ka’a, kasar Saudiyya da yasa Larabawa sai watsewa suke ana ta kallonshi

Wannan wani bayerabe ne da ya je Ibada kasar Saudiyya inda aka ganshi a gaban dakin ka’aba yana ta addu’a ba nutsuwa.

Yana ta kutsawa tsakanin mutane.

Ya buwayi kowa ana ta kallonshi ana ta watsewa.

Karanta Wannan  Fada ya Dawo Danye: Kalli Bidiyo yanda Gfresh Al-Amin da matarsa suke kokawa, tana ce masa uban wa yasa yaje ya rungumi Sadiya Haruna?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *