Sunday, February 8
Shadow

Farashin Hayar Daki Guda a Abuja ya kai Naira Miliyan 6.5M

Wannan farashin hayar daki guda ne a Abuja da Kafar the Cable ta ruwaito, ya danganta da unguwar da mutum yake.

Average annual rent for 1 bedroom in Abuja (Dec 2025)

1. Wuse 2: N6.5m
2. ⁠Katampe: N6m
3. ⁠Maitama District: N5m
4. ⁠Asokoro District: N5m
5. ⁠Guzape District: N4.5m
6. ⁠Jahi: N4m
7. ⁠Karmo: N3.5m
8. ⁠Garki: N3.5m
9. ⁠Mabushi: N3.5m
10. ⁠Jabi: N3.5m
11. ⁠Kado: N3m
12. ⁠Utako: N3m
13. ⁠Gwarinpa: N2.5m
14. ⁠Kaura: N2.5m
15. ⁠Life Camp: N2.5m
16. ⁠Gudu: N2.3m
17. ⁠Apo: N2.3m
18. ⁠Lokogoma District: N2m
19. ⁠Galadimawa: N2m
20. ⁠Lugbe District: N1.8m
21. ⁠Kubwa: N1.8m
22. ⁠Mpape: N1.7m
23. ⁠Karu: N1.2m
24. ⁠Central Business District: N1m
25. ⁠Gwagwalada: N1m
26. ⁠Orozo: N1m
27. ⁠Jikwoyi: N800,000
28. ⁠Mararaba: N600,000
29. ⁠Karshi: N550,000
30. ⁠Kuje: N500,000

Karanta Wannan  Wannan wane irin rashin Tausai ne haka, Kalli Bidiyon Me gida ya watsar da kayan wani mutum da aka yi Ghàrkùwà dashi bayan kudin haya sun kare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *