Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon abinda wani Bayerabe ke yi a dakin ka’a, kasar Saudiyya da yasa Larabawa sai watsewa suke ana ta kallonshi

Wannan wani bayerabe ne da ya je Ibada kasar Saudiyya inda aka ganshi a gaban dakin ka’aba yana ta addu’a ba nutsuwa.

Yana ta kutsawa tsakanin mutane.

Ya buwayi kowa ana ta kallonshi ana ta watsewa.

Karanta Wannan  Ni Dai Ban San Inda Sauran 'Yan Matan Fim Suka Samo Na Su GLK Din Ba, Amma Ni Tawa Baby Na Ne Ya Siya Min, Inji Samha M. Inuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *