Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Ji yanda Mummunan Rikici ya kaure tsakanin Jami’an EFCC da na Hukumar Gidan Gyara hali akan su wanene zasu baiwa Abubakar Malami da iyalansa kariya a Kotu

A yayin da aka Gurfanar da Abubakar Malami a Kotu ranar 2 ga watan Janairu, Mummunan Rikici ya barke tsakanin EFCC da hukumar Gidan Gyaran Hali.

Sun yi rikici ne akan wanene ya kamata ya baiwa Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da iyalansa tsaro a kotun.

Rikicin yayi Muni ta yanda har suka rika yunkurin harbin Juna da Bindiga.

Saidai daga baya komai ya lafa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon 'yan Arewa daban-daban da suka je cirani jihohin Inyamurai da yarbawa aka kamasu aka ce Tshàgyèràn Dhàjì ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *