Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda duka ‘yan kwallon kasar Senegal dake Morocco inda ake buga gasar AFCON suka je sallar Juma’a

‘Yan kwallon kasar Senegal sun je Masallacin Juma’a a kasar Morocco inda ake buga gasar cin kofin Afrika ta AFCON.

An gansu a wani Bidiyo suna shiga cikin mota dan zuwa Sallar Juma’a.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba yaran nan kadai, har iyayensu ya kamata Shugaba Tinubu ya karramasu>>Inji Sheikh Gadon Kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *