Friday, June 26
Shadow

Shugaba Tinubu yayi daidai, yayi abinda tsaffin shuwagabannin Najeriya suka kasa yi>>Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi daidai game da dokar Haraji.

Ya bayyana cewa, Shugaban yayi abinda tsaffin Shuwagabannin Najeriya suka kasa yi.

Ya bayyana shugaba Tinubu a matsayin wani gwarzo.

Karanta Wannan  Ana zargin Seyi Tinubu, shugaban NTA da kuma ministan matasa ne suka yi garkuwa da shugaban daliban Najeriya na NANS suka sa aka bashi kashi saboda yaki karbar cin hancin miliyan 100 ya koma APC, yace APC bata yi abin azo a gani ba da zai sa ya mara mata baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *