Tuesday, January 6
Shadow

Da Duminsa: Sabuwar Hular ‘yan Kwankwasiyya Reshen Abba ta fito wadda ke nuna goyon bayan shugaba Tinubu

‘Yan kwankwasiyya Bangaren Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf sun fito da sabuwar Hula me nuna cewa suna tare da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

An ga Jar Hular me dauke da Tambarin Tinubu a jiki tana yawo a kafafen sada zumunta.

Hakan na zuwane yayin da Rahotanni suka ce ranar Litinin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Saboda Tsoron Allah Zai daina Tiktok, saboda matan aure suna ta bibiyarsa suna son ya aikata Alfasha dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *