Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar Rawar da Murja Kunya ta yi ta dauki hankula

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta dauki Hankula saboda wata rawa da ta yi da shigar da ta yi a wani wajan taro data halarta.

Bidiyon lamarin ya sa mutane na salati wasu na fadin Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un, wasu kuma sun mata Addu’ar shiriya.

Karanta Wannan  Ya yima wani dan kasar China aiki be biyashi ba, kalli Bidiyon abinda dan Chinan ya masa bayan da ya je karbar kudin aikinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *