Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda Mahaifiyar Gwamnan Kano, tace akan Kwankwaso

Tsohon Bidiyon Mahaifiyar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf inda take yabawa Kwankwaso ya bayyana a kafafen sada zumunta.

Wannan Bidiyon na zuwane yayin da Abba ke shirin komawa jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kaso 70 cikin 100 na 'yan Najeriya, Musulmai da Kiristoci duk Cin hanci ya musu Katutu>>Inji Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *