Monday, April 27
Shadow

Duk wanda yake tunanin Tinubu zai zarce to ba a Najeriya yake zaune ba>>El-Rufai

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, duk me tunanin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai zace to ba a Najeriya yake zaune ba.

Karanta Wannan  Dalla-Dalla: Ji Yanda Kawu sumaila ya fadi dalilan da suka sa ya koma APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *