Wednesday, January 7
Shadow

Ministan Abuja, Nyesom Wike zai tsayar da dansa takarar dan majalisar wakilai

Rahotanni sun bayyana cewa, Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike na shirin tsayar da dansa takarar dan majalisa.

Rahoton yace Wike zai tsayar da dan nasa me shekaru 25 takarar ne a matsayin dan majalisar wakilai na Obio-Akpor.

Rahoton ya kara da cewa, Dan na Wike zai maye gurbin dan majalisa me suna Obio-Akpor ne a majalisar ta wakilai.

Karanta Wannan  A shekarar 2023, na shirya mulkin Najeriya yanda ya kamata amma Tinubu bai shirya ba>>Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *