Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Mun yadda za’a mayarwa da gwamnti Kudin da aka baiwa mahaifinmu yayi addu’a>>Inji Dan Sheikh Khalifa Sani Zaria da Gwamnati ta kama

Dan gidan babban malamin addinin Islama, Sheikh Khalifa Sani Zaria da aka kama bisa cewa an bashi kudi yayi addu’a ya magantu.

A hirar da RFI Hausa suka yi dashi, yace sun yadda za’a mayarwa da gwamnati kudin da ake zargin an baiwa Malam dan yayi addu’a.

Yace sun yi magana sau daya da malam tun bayan da aka tafi dashi kuma ya bayyana musu cewa lafiyarsa qalau.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Adam A. Zango ya fara taka rawa da kafarsa bayan haddarin da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *