Friday, June 26
Shadow

Wani bayerabe yace kamata yayi a yi amfani da Dokar Musulunci wajan yankewa Abubakar Malami Hukunci

Wani Bayerabe daga kudancin Najeriya yace shin wai me zai hana a yi Amfani da dokar Musulunci wajan yankewa tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami hukunci?

Yace musamman lura da cewa, Abubakar Malami Musulmi ne

EFCC dai na zargin Abubakar Malami kan satar makudan kudade inda ta kwace kadarorinsa sama da 50.

Karanta Wannan  Matar soja Abbas mai suna Husaina Iliyasu ta cika gwarzuwa kuma jarumar da samun irin ta sai an tara mata 1000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *