Saturday, January 10
Shadow

Kalli Bidiyon: An bayyana farashin sabuwar Motar da Mataimakin shugaban kasa ya baiwa Adam A. Zango

A jiyane dai aka samu rahoton cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya baiwa Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kyautar Mota.

A yau kuma an samu Rahoton farashin motar.

An bayyana cewa, farashin motar ya kai Naira Miliyan 80.

Karanta Wannan  Gwamnati ta bayyana jihohin arewacin Najeriya da za su iya fuskantar ambaliya a watan Satumba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *