Saturday, January 10
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka zata dawowa da Najeriya dala Miliyan $9.5 da ake zargin Abacha da sacewa

Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Ingila na shirin dawowa da Najeriya Dala Miliyan $9.5 da ake zargin tsohon shugaban soja, Marigayi, Janar Sani Abacha da sacewa.

A baya dai an dawowa da Najeriya irin wadannan kudade da yawa.

Saidai ‘yan kasa na korafin cewa wasu ne ke sake sace kudin dan ba’a ganin abinda ake yi dasu.

Karanta Wannan  Gyare-Gyaren da muka yi akwai wahala, amma suna bada sakamako me kyau>>Inji Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *