Monday, February 9
Shadow

Jam’iyyun NNPP, PDP, da ADC na tattauna yanda zasu hade dan kayar da Tinubu a 2027

Rahotanni sun bayyana cewa jam’iyyun Adawa na NNPP da PDP da ADC na tattaunawa dan hadewa waje daya su kayar da shugaba Tinubu zabe a shekarar 2027.

Hakan ya fito ne daga bakin me magana da yawun jam’iyyar ADC, Bolaji Abdullahi.

Ya bayyana cewa yanayin mulkin da APC ke yi a Najeriya baya bayar da sakamakon da ake bukata.

Fan hakane ake bukatar hada kai dan kayar da ita mulki a 2027.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Rahotanni sun ce kimanin akwatin lefe 50 Mawaki Rarara ya yiwa Amaryarsa A'isha Humaira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *