
Malam ya bayyana cewa yana cikin malaman da aka rika biya kudi suna tallata takarar Muslim Muslim.
Yace har so suke a rika tafiya dasu saboda akwai alawus kuma su sun yi ne tsakani da Allah dan babu Musulmi da za’a kawowa ‘yan takarar Muslimi da Musulmi yace baya sonsu.
Malam ya zargi manyan malamai da suka rika tallata Muslim Muslim din da yin shiru inda yace su kana ne aka bari suna magana.
Yace amma ga gwamnatin nan tsare-tsaren ta na wahalar da al’umma ne.