
Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 6.05 a kasafin kudin shekarar 2026 dan biyan ma’aikatan kamfanin mulmula karafa dake ajakuta.
Hakan na zuwane duk da yake cewa, kamfanin baya aiki.
Da yawan ‘yan Najeriya dai sun bayyana mamaki da wannan lamari.