
Tsohon Gwamnan jihar Abia, Okezie Victor Ikpeazu ya dauki hankula bayan da aka ga wata tsohuwar hirarsa yana cewa Gwammati na baiwa kowace mace data haihu a jihar Kyautar Naira 500.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa me Naira 500 zata musu?