
An ga Bidiyon yanda ake buga Rigunan APC na gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Hakan na zuwane yayin da maganganu suka yi nisa cewa zai koma jam’iyyar APC.
Wata Majiya tace ya je har kasar Faransa sun gana da shugaba Tinubu kuma har ma yayi Kokarin jawo Kwankwaso su koma APC din tare.