Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Abin mamaki yanda masu tsaron wajan biki(Bouncers) suka hana sojoji shiga wajan wani Biki

Bidiyon yanda wasu masu tsaron wajan Biki da ake kira da Bouncers suka hana sojoji shiga wajan bikin ya dauki hankula sosai.

An ga sojojin da Bindiga suna kokarin shiga wajan bikin amma Bouncers din suka hanasu.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

https://twitter.com/i/status/2010653186256945572
Karanta Wannan  Bidiyon shahararren me sayar da mota, Manga Automobiles ya bayyana yana soyayya da wata mata, Saidai yayi karin bayani inda yake an dauki Bidiyon ne da dadewa tun kamin yayi aure lokacin suna soyayya da wadda aka ganshi a Bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *