
Gwamnan jihar Katsina, Umar Dikko Radda ya bayyana cewa, mutane na ganin dadi suke ji a mulki idan an ga sun hau Mota ko sun hau jirgi.
Gwamnan yace wahala ce saboda idan sun je kasashen wajen ba abinda suke so suke aikatawa ba.
Yace taruka ne daga wannan sai wannan.
Gwamnan ya kara da cewa, Amma su suka saya tunda su suka nemi shugabancin kuma Allah ya basu.