Tuesday, January 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Najeriya da ya je kallon wasan AFCON a kasar Morocco na mamakin cewa a karin farko ya ga an dauke wutar lantarki a kasar

Wani dan Najeriya da ya je kasar Morocco kallon wasan AFCON ya bayyana mamakinsa bayan ganin a karon farko an dauke wuta a kasar.

Ya rika ihun cewa a karin farko NEPA sun dauke wuta a kasar ta Morocco.

Wasu dai sun rika bayyana cewa hakan alamar Nasara ce ga Super Eagles.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wutar Najeriya ta sake samun matsala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *