Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu ‘Yan Shi’a ne kuma Murudai da Marayu suna Amfana damu>>Inji Wadannan ‘yan Matan

Wadannan wasu ‘yan mata ne da suka bayyana cewa, su ‘yan Shi’a ne kuma muridai da marayu suna Amfana dasu.

Sun rika kwarkwasa da kisisina inda suke bayyana irin kyawu da baiwar da Allah ya musu.

Karanta Wannan  Fadar shugaban kasa zata saka Solar saboda tsadar kudin Wutar Lantarki da rashin tabbas na wutar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *