
Kamfanin Ndivia na kasar Amurka suna shirin gina Otal a Duniyar wata nan da shekarar 2032.
Kudin shiga otal din zasu kama Dala $416,667 watau kwatankwacin sama da Naira Miliyan 500.
Idan hakan ta tabbata wannan zai zama Otal na farko a Duniyar wata.
A shekarar 2029 ake tsammanin fara shirye-shiryen ginin inda ake sa ran kammalawa a shekarar 2031.