
Wannan wani ne da yayi gudu da mota irin wanda ba’a taba ganin irinsa ba a Najeriya.
Ya dauki kansa Bidiyon yayin da yake gudun wanda yasa mutane suka rika kiran ya kamata Road Safety su kamashi.
Da yawa sun bayyana cewa, zai iya jawo mummunan Khàdàrì