Wednesday, April 29
Shadow

Amaechi ya bayyana hanya daya da ADC zata bi ta iya kayar da Tinubu a zaben 2027

Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, hanya daya da ADC zata kayar da APC a zaben 2027 shine ta tsayar da dan takarar shugaban kasa daga kudu.

Ya bayyana cewa, Karfin Tinubu a Kudu ne, idan aka samu dan takara daga kudu, zai raba kuri’ar kudun.

Dan haka sai a bar Arewa ta yanke shawarar wanda zai zama shugaban kasa.

Karanta Wannan  Wace Kadunar kaje? Mutanen Kaduna suna tambayi Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad bayan da yace ya je Kaduna yaga Gwamnatin jihar na ta aiki tukuru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *