Wednesday, January 14
Shadow

Ba ruwan mu da Addinin ku, Cin ku zamu yi>>DJ AB ya gayawa kasar Morocco

Tauraron mawakin Gambara DJ AB ya bayyanawa kasar Morocco cewa, ba ruwansu da addininsu, cin su zamu yi dan muma musulmai ne.

DJ AB ya bayyana hakane a shafinsa na X.

An jima da darene dai za’a buga wasan kusa dana karshe na gasar AFCON tsakanin Najeriya da kasar Morocco.

Karanta Wannan  Tsohon Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari Ne Zai Karbarwa Rarara Auren Aisha Humaira, Inda Tuni Sun Sauka A Jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *