
Rahotanni dake fitowa daga kasar Amurka sun bayyana cewa, kasar ta dakatar da baiwa kasashe 75 Visa gaba daya.
Cikin wadannan kasashe hadda Najeriya.
Sauran kasashen sun hada da Russia, Brazil, Iran, Somalia, Afghanistan, Iraq, Egypt, Nigeria, Thailand, Yemen da sauransu.
Zuwa yanzu dai babu wani dalili da aka bayar na dakatar da bayar da Visar.