Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: VDM ya bayyana ainahin abinda ya cuci a wasan da suka yi jiya da Morocco

Shahararren dan fafutuka, VDM ya bayyana ainahin abinda ya coci Najeriya a wasanta da Morocco a darwn jiya.

VDM wanda yana cikin filin wasan da aka yi jiya a kasar Morocco.

Yace abu na farko shine yawan magoya bayan Morocco.

Yace akwai kuwan mutane dubu 60 a cikin filin wasan inda yace kuma ‘yan Najeriya a ciki basu wuce mutane dubu 5.

Yace da ‘yan Najeriya sun dauki kwallo sai ka ji ana musu eho duk da dai sun yi kokarin samun karfin zuciyar buga wasan.

yace wannan ya ci ‘yan Najeriya a wasan na jiya.

Hakanan ya dora Alhajin rashin nasarar akan Kocin Najeriya inda yace bai yi canjecanjen da suka kamata ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ban so Maiwushirya ya fasa auren 'YarGuda ba, naso ya bari a daura auren, saboda damar mallakar gidace ta zo masa, Washe gari kawai ya fito yace ya saketa>>Inji Aminu J. Town

Ya kuma bayyana cewa ya ji wasu ‘yan kasar Morocco na cewa siyan Rafali aka yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *